YANZU-YANZU: Hukumar Tace Finafinai Ta Jihar Kano Ta Dakatar Da Nuna Fim Din ‘Dadin Kowa’, ‘Labarina’, Gidan Sarauta, Garwaahi Da Karin Wasu Fitattun Finafinai Guda 18

Hukumar tace finafinan wadda ke karkashin jagorancin Abba El-mustapha ta dauki wannan kwakkwaran matakin ne a kokarin ta na ganin an tsaftace masana’antar fim ta hanyar kawo finafinai suna tantancewa kafin a sake shi.

Finafinan da aka dakatar sun hada da;

  1. Dakin Amarya
  2. Mashahuri
  3. Gidan Sarauta
  4. Wasiyya
  5. Tawakkaltu
  6. Mijina
  7. Wani Zamani
  8. Labarina
  9. Mallaka
  10. Kudin Ruwa
  11. Boka Ko Malam
  12. Wa Ya San Gobe
  13. Rana Dubu
  14. Manyan Mata
  15. Fatake
  16. Gwarwashi
  17. Jamilun Jiddan
  18. Shahadar Nabila
  19. Dadin Kowa
  20. Tabarma
  21. Kishiyata
  22. Rigar Aro

Recent posts

Quote of the week

"People ask me what I do in the winter when there's no baseball. I'll tell you what I do. I stare out the window and wait for spring."

~ Rogers Hornsby
Create your own website, free on WordPress.com.Create your own website.
Start free