YANZU YANZU: Gwamnatin Kano ta hannun Hukumar tace fina-finai ta haramta shagalin bikin Kauyawa Day.
Shugaban Hukumar ta ce fina-finai ta jihar Malam Abba Almustapha ya ce, za su hada kai da hukumomin tsaro, malamai da kungiyoyin alʼumma.
Hukumar ta gargadi iyaye su sanya idanu a kan yayansu don kaucewa karya doka.
Me za ku ce?
AK dorayi king ✍️

Leave a Reply